Jonathan na son yin juyin mulki - Buhari

Feb 09, 2015, 09:50 AM

Dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin jam'iyyar APC, Janar Muhammadu Buhari, ya ce shugaba Goodluck Jonathan na shirin yin juyin mulki ne idan dai ba a gudanar da zabe a watan Maris ba.