Obasanjo ya ce zai zuba ido ya ga abin da Jonathan zai yi

Feb 10, 2015, 08:05 AM

Tsohon shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya ce 'yan kasar za su zura ido su ga ko za a samu sauyi a yanayin tsaron kasar cikin makonni shida da za a gudanar da zabukan kasar.