Jarumar fim Rahma Sadau

Oct 21, 2015, 09:36 AM

Rahama Sadau, tauraruwar Kannywood, ta bayyana dalilan da suka sa ake yin raye-raye da wake-wake a cikin fina-finan Hausa, da kuma kalubalen da harkar ke fama da shi.