Boko Haram: Dubban yara na cigiyar iyayensu

Dec 10, 2015, 09:55 AM

Hukumar agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce akwai kananan yara kimanin dubu biyar, wadanda har yanzu ba su san inda iyayensu suke ba. Ku saurari rahoton da Ishaq Khalid ya hada mana.