Buhari ya bai wa 'yna Najeriya hakuri

Dec 23, 2015, 12:03 PM

Ko yaya jama'a ke kallon afuwar da Shugaba Buhari ya nema wajen 'yan Najeriya? Wakilin mu Yusuf Ibrahim ya tattaro mana ra'ayoyin jama'a daga gidan mai. Ku surara a nan.