Mun karya lagon Boko Haram — Buhari

Dec 24, 2015, 08:32 AM

Ku saurari hirar shugaba Buhari da BBC, kan batun inda aka kwana don kawo karshen kungiyar Boko Haram a wannan wata na Disamba.