Zaben jamhuriyar Nijar

Feb 21, 2016, 05:29 PM

Shugaban jamhuriyar Nijar, Muhamadou Issoufou, ya bayyana cewa zaben kasar da ake gudanarwa a yau zai karfafa tsarin dimokuradiyayya a kasar.